Jihar Imo
Kungiyar Kwadago a Najeriya, NLC ta bayyana shiga yajin aikin gama-gari a ranar Laraba 8 ga watan Nuwamba idan har ba a sake Joe Ajaero ba da ke tsare.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya zargi shugaban ƙungiyarkwadago na masa, Joe Ajaero, da tsoma baki a harkokin siyasar cikin gida wanda hakan ya ja masa.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya miƙa tutocin jam'iyyar APC ga ƴan takarar gwamnanta a zaɓen gwamna na watan Nuwamba na jihohin Kogi, Bayelsa da Imo.
Shirin NLC na yin zanga-zanga a Imo ya samu nakasu, yayin da aka yi awon gaba da shugaban kungiyar. Bayan bayyanarsa, ya labarta yadda aka lakada masa dukan tsiya.
Kungiyar Kwadago a Najeriya, NLC ta tura sakon gargadi ga gwamnati kan kame shugabanta, Joe Ajaero, ta ce za ta durkusar da Najeriya da yajin aiki.
Jami'an 'yan sanda sun cafke shugaban kungiyar kwadago ta NLC, Joe Ajaero a jihar Imo, har zuwa lokacin tattara wannan rahoto ba a sanar da dalilin kamun ba.
Kotun ƙoli ta ɗage sauraron ƙarar da jam'iyyar APGA ta shigar domin neman a tsige gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, na jam'iyyar APC mai mulki a jihar.
Wata jami’ar yar sanda ta yi fice a soshiyal midiya bayan ta rera taken kasa cike da kura-kurai a wani taron manyan jami’an yan sanda a jihar Imo.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Enugu, ta bayar da umarnin a maye gurbin Samuel Anyanwu a matsayin sakataren jam'iyyar PDP na ƙasa.
Jihar Imo
Samu kari