Jihar Imo
Kasa da sa’o’i 24 bayan da ‘yan sandan jihar Imo suka cafke wata mata da laifin yunkurin kashe mijinta ta hanayr soka masa wuka har sau biyu yayin baccinsa, sai ga wata sabuwa ta bullo. Kamar yadda ma’abocin amfani da kafar sada z
Rundunar 'yan sandan jihar Imo ta tabbatar da kama wani mai hada magani da ma'aikatansa a kan zargin yi wa wani mutum dukan mutuwa a Owerri. Mai magana da yawun rundunar, SP Orlando Ikeokwu, ya ce lamarin ya faru ne a yanzkin Umuu
An kama wata kura da ta gudu daga gidan adana namun daji na jihar Imo mai a sa'o'in farko na yau Litinin. Kurara dai ta gudu ne daga Imo State Zoological Garden and Wildlife Park in Nekede wanda ke karamar hukumar Owerri ta yamma
Jam’iyyar PDP ta na so a dawowa Gwamna Ihedioha kujerarsa bayan hukuncin kotun koli da aka yi a watan jiya. PDP ta na so kotu ta dawo ta ba PDP gaskiya a shari’ar.
A jiya Kungiyar BZF ta ce dole Gwamna Uzodinma ya sauka daga kujerarsa nan da makonni 2. Kungiyar Biafra Zionists Federation ta yi wannan kira ne ta bakin shugabanta.
Ofishin hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) da ke Orlu, jahar Imo ta kama da wuta a ranar Litinin, 3 ga watan Fabrairu. Lamarin ya fara ne da misalin karfe 6:00 na asuba.
Gwamnan Imo ya ce manyan Ibo da ke PDP su na neman ganin bayan Buhari. Ya ce zanga-zangar da ake yi wa kotu shiri ne da aka kitsa domin kifar da gwamnatin APC.
Shugabancin jam'iyyar PDP na kasa ta bayyana cewa duk mambobinta takwas da suka sauya sheka a ranar Talata a majalisar jihar Imo zuwa jam'iyyar APC sun rasa kujerunsu. A wata takardar da mai magana da yawun jam'iyyar PDP, Kola Olo
Shugaban jam’iyyar PDP na jihar Imo, Charles Ezekwem ya bayyana cewa ya bar jam’iyyar PDP ne sakamakon hada kai da aka yi don tozarta shi bayan hukuncin kotun koli da ta kwace kujerar gwamnatin jihar daga hannun Emeka Ihedioha ta
Jihar Imo
Samu kari