Jihar Imo
A makon nan Hope Uzodinma ya ce yanzu ya na boye N2b kowane wata a jihar Imo bayan kwanaki 100 rak da ya yi a ofis. Gwamnan Jihar Imo ya hau mulki ne a 2020.
Tsintar gawar dan sanda da aka yi a garin Owerri ya tada hankulan jama'a a birnin. Hakan ya faru ne a lokacin da ake tsaka da jimamin samun mutum na farko mai d
Wani mutum mai matsakaicin shekaru mai suna Johnbosco Ejiogu da ke Umudagu Mbieri a karamar hukumar Mbaitoli ta jihar Imo ya shiga hannun 'yan sanda. Ana zargin
Wata mata da ake zargin ta tsere ne daga cibiyar killacewa ta Abuja an damke ta a jihar Nasarawa. Matar 'yar asalin Ibadan ce kuma ana zargin ta gudu daga cibiy
Gwamnatin jahar Imo ta musanta labaran dake yawo wai za ta sauya sunan jami’ar jahar Imo zuwa jami’ar Abba Kyari, ba kamar yadda rahotanni suke ta yayatawa ba.
Gwamnan jahar Imo, Hope Uzodinma ya bayyana cewa yana shirin sauya sunan jami’ar jahar Imo, zuwa sunan Abba Kyari, marigayi shugaban ma’aikatan shugaban kasa.
Sabon gwamnan jahar Imo, Sanata Hope Uzodinma ya sanar da tsige babban akanta na jahar, Donald Igbo daga mukaminsa, sa’annan ya nada Mista Obieze Chukwukama a m
Gwamnan Jihar Imo Hope Uzodinma ya ce ba zai kebewa jama’a saboda gudun kamuwa da Coronavirus ba. Uzodinma ya na cikin wadanda su ka hadu da Abba Kyari kwanaki.
Sanata Hope Uzodinma ya na ganin akwai hannun PDP a tirka-tirkar Oshiomhole amma Gwamna Nyesom Wike ya yi masa raddi a gidan gwamnatin Ribas da ke Fatakwal.
Jihar Imo
Samu kari