Jihar Imo
Manyan jami'an gwamnatin Imo sun ce su da 'yan jihar suna shirin tarbar shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Alhamis, 9 ga watan Satumba a garin Owerri.
Rundunar 'Yan sanda a jihar Imo ta ce ta bindige wasu hatsabiban 'yan fashi da makami biyu, wadanda su da tawagarsu suka dade suna addabar mutanen garin Obiakpo
Yayin da matsalar tsaro ke kara bai-baiye sassan ƙasar nan, wata sabuwar kungiyar 'yan bindiga, ta bayyana a jihar Imo, yankin kudu maso gabashin Najeriya.
Imo - Jami'an hukumar yan sanda reshen jihar Imo tare da taimakon jami'an sa kai na yankin Nsu, sun yi musayar wuta da tawagar wani sanannen ɗan fashi a Imo.
Wasu 'yan bindiga sun bude wa wasu masu gina matatar man fetur wuta a kan hanyarsu ta zuwa wajen hako. Nan take wasu sun mutu, wasu kuma sun ji raunuka munana.
Mutum biyar sun rasa rayukansu sakamakon musayar wuta da aka yi tsakanin wasu 'yan bindiga da jami'an yan sanda a hedkwatar rundunar da ke Izombe, jihar Imo.
Mambobin IPOB sun kone wani fasinja mai suna Nkwogu a karamar hukumar Ahiazu Mbaise dake jihar Imo sakamakon karya dokar zaman gida na dole da suka saka a yau.
Miyagun 'yan bindiga a ranar Alhamis sun kone ofishin 'yan sanda na Orlu inda suka halaka dan sanda mai mukamin sifeta, Kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.
Rahotanni na bayyana cewa, wasu 'yan bindiga sun kai hari wani gari, inda asuka hallaka mai garin sannan suka yi kaca-kaca da shaguna da kuma wasu abubuwa.
Jihar Imo
Samu kari