Jihar Imo
Wasu fusatattun matasa a jihar Imo sun cika ofishin yan sanda sannan suka cinna masa wuta don martani akan kisan da wani jami'i yayi ma ɗan uwansu a yankinsu.
Hayakin janareta ya yi sanadiyyar mutuwar wasu daliban jami'a. An bayyana cewa, daliban sun kunna janareta ne suka turo hayakinsa kusa da tagar dakin kwanansu.
A jihar Imo rikicin siyasa ya barge musamman amajalisar wakilan jihar inda tayi awon gaba da kujerar shugaban masu rinjayen majalisar a zaman yau Alhamis a
Wata babbar kotun jihar da ke zama a Owerri, babban birnin jihar Imo ta bada umarnin kwace dukkan kadaroron da ake zargin tsohon gwamna Rochas Okorocha ya samu.
Kakakin ƴan sandan da aka tuhuma, Orlando Ikeokwu, ya tabbatar da faruwar lamarin ta hannun mai rahotonmu. A cewarsa, babu wani ɗan sanda da ya rasa ransa a sak
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Imo ta saki Sanata Okorocha, tsohon gwamnan jihar bayan kama shi da tayi a ranar jiya Lahadi, 21 ga watan Fabrairu.
Sanatan Imo na yamma Rochas Okorocha ya mamayi Mai dakinsa a ranar Masoya ta Duniya. Sanata Okorocha ya yi wa sahibarsa kyauta mai ban mamaki, ya sumbanceta.
Gwamnatocin Ribas da Imo sun sanar da fara biyan ma’aikata a jihohin su sabon mafi karancin albashin tare da gyara a albashin kowa kamar yadda FG ta bukata.
Ofishin sifeta janar na 'yan sanda zai gurfanar da tsohon gwamnan Imo, Ikedi Ohakim, a gaban kotu a ranar Litinin, 15 ga watan Fabrairu bisa laifin tozarci.
Jihar Imo
Samu kari