Jihar Imo
Wasu 'yan ta'adda cikin kakin soja sun kashe wani jami'in dan sanda a jihar Imo. An ruwaito cewa, sun fahimci shi dan sanda ne daga nan suka afka suka kashe shi
Tsohon gwamnan jihar Imo Kuma sanata daga jihar, Sanata Rochas Okorocha, ya bayyana cewa zamansa gwamna a Imo na shekara takwas (8) ƙara Talautad da shi yayi.
'Yan sanda sun yi nasarar kame wani dan bindiga da yayi ikrarin shi dan sandan leken asiri ne. Dashi ake kitsa kone ofisoshin 'yan sanda a yankunan kudanci.
An kame wasu tsagerun Biafra da laifin kashe wani dan sanda tare da yin awon gaba da makaminsa. An kame mutane shida, an kuma tsare su suna jirian hukunci.
Rundunar yan sandan reshen jihar Imo ta ce ta kama wasu mutum biyu mambobin kungiyar wadanda suka kware wurin yi wa bankuna fshi a jihar da kewaye, The Punch ta
Gwamnan jihar Imo ya bayyana korar kwamishinoninsa har 20 daga cikin 28 da ya nada. Sanarwar ta ba zata ta girgiza kwamishinonin, lamarin da bai musu dadi ba.
Don tabbatar tsaro mai inganci a yayin bukukuwan Sallah, an jibge 'yan sanda sama da 3000 a jihar Imo. An bayyana cewa, ana zargin barazanar hare-hare a jihar.
Tsohon gwamnan Imo kuma sanatan ƙarƙashin jam'iyyar APC, Rochas Okrocha, yace sama da kashi 75% na al'ummar Najeriya basa jin daɗin mulkin wannan gwamnatin.
Jami'an rundunar 'yan sanda sun kashe yan daba takwas tare da dakile wani yunkurin kai hari Hedikwatarsu ta Orlu a jihar Imo a ranar Alhamis, 6 ga watan Mayu.
Jihar Imo
Samu kari