Jihar Imo
Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, a ranar Lahadi ya ce bayyana cewa wani gwamna daga kudu maso kudu, sarki da tsohon sanata daga arewa ne suka tabbatar
An tura jami'an tsaro yankin Ama Awusa, yankin da mafi yawan mazauna wurin 'yan arewa ne a garin Owerri, babban birnin jihar Imo domin baiwa Hausawa kariya.
Ana cigaba da zaman dar-dar a jihar Imo a yayin da yan bindiga a safiyar ranar Alhamis suka kai hari hedkwatan 'yan sanda da ke Mbieri a karamar hukumar Mbaitol
Hope Uzodimma, gwamnan jihar Imo, ya ce akwai wasu 'yan siyasa da suke da hannu a harin ofisoshin 'yan sanda da kuma gidajen gyaran hali a jihar.The Cable tace.
Rahotanni sun kawo cewa fursunoni fiye da 80 da suka tsere daga Cibiyar gyara hali ta Owerri sun dawo don radin kansu, yan kwanaki bayan faruwar al'amarin.
Sifeta janar na 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu, ya bada umarni ga jami'ai da kada su tausayawa masu rajin kafa kasar Biafra (IPOB). The Nation ta wallafa.
Jami'an tsaro sun mamaye titunan Owerri, babban birnin jihar Imo cikin dakon isowar Sufeto-Janar na 'yan sanda, Muhammad Adamu bayan harin yan bindiga a jihar.
Rahotanni sun bayyana irin barnar da 'yan bindiga suka kai hari wata magarkama dake Owerri a jihar Imo. Ana zargin tsagerun Biafra ne suka kai wannan mummunan
'Yan bindiga sun kai hari gidan yari da kuma hedkawatar 'yan sanda a jihar Imo. Fursunoni sun tsere a yayin harin. An banka wa motocin 'yan sanda wuta sun kone
Jihar Imo
Samu kari