Ibadan
Yayin da ake ci gaba da alhinin rasuwar Malam Idris Dutsen Tanshi, jam'iyyar PDP ta rasa daya daga cikin manyan jiga-jiganta, Alhaji Yekini Ayoade Adeojo.
Wani malamin addinin Islama, Khalifah Mojeed Alawaye, ya ce an kai masa hari yayin tafsirin Ramadan saboda yana sukar giya da amfani da sassan jikin mutum.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya bayyana cewa a watan Janairu, 2026 sanar da ɗan takarar da yake goyon bayan ya gaji kujerarsa a babban zaben 2027.
Bayan yada jita-jitar cewa Olubadan ya riga mu gidan gaskiya, Gwamnatin Oyo ta mayar da martani kan rade-radin inda ta ce babu kamshin gaskiya kan mutuwar basarake.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an birne Sarkin Sasa, Haruna Maiyasin Katsina, wanda ya rasu yana da shekara 125, a gidansa da ke Sasa, Ibadan, Oyo a yau Lahadi.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an sanar da rasuwar Sarkin Sasa da ke Ibadan a jihar Oyo, Alhaji Haruna Maiyasin bayan ya shafe shekaru da dama a sarauta.
Yan kwadago sun fita zanga zangar nuna adawa da korar ma'aikata sama da 3000 a kamfanin rarraba wuta na Ibadan watau IBEDC, sun gabatar da buƙatu 7.
Bayan shafe tsawon lokaci ana rigima kan kujerar sarauta, kotun daukaka kara a Ibadan ta yi zama kan rigimar sarauta a jihar Oyo kan kujerar Soun na Ogbomoso.
Gwamna Seyi Makinde na Jihar Oyo ya bayyana cewa yana da burin shiga soja, amma hakan bai samu ba saboda wasu dalilai inda ya yaba wa tasirin marigayi yayansa.
Ibadan
Samu kari