Ibadan
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya amince da naɗin sababbin manyan sakatarori dindindin 45 a bangarori daban-daban na gwamnatinsa, ya kafa tarihi.
Wata kotu a Ibadan ta tura tsohuwar matar Ooni na ife da wasu mutane 2 kurkuku kan mutuwar yara da dama a makarantar Musulunci ta Boshorun a jihar Oyo.
Tsohon mataimakin sufetan rundunar ƴan sanda na ƙasa, Bola Longe ya riga mu gidan gaskiya, ya rasu ne ranar Lahadi da ta gabata bayan fama da jinya.
Rahotannin da ke shigo mana daga jihar Oyo sun nuna cewa an tafka asarar makudan kuɗi a gobarar da ta tashi a kasuwar sayar da kayan gayarn ababen hawa.
Rahotannin da muke samu yanzi haka sun nuna cewa Allah ya yi wa babban malami mai wa'azi a Ibadan, Sheikh Muyideen Bello rasuwa, babu cikakken bayani a yanzu.
Olubadan na jihar Oyo, Oba Owolabi Akinloye Olakulehin ya dakatar da nadin sarauta da aka shirya yi a yau Alhamis 28 ga watan Nuwambar 2024 a birnin Ibadan.
Majalisar dokoki a jihar Oyo ta dakatar da shugaban ƙaramar hukumar Oyo ta Gabas kan wani bidiyo da ke yawo wanda aka ganshi yana abubuwan da ba su dace ba.
Rahotanni daga makusanta da iyalai sun tabbatat da rasuwar shugaban hukumar OYCSDA kuma tsohon ɗan majalisar dokokin jihar Oyo, Hamid Babatunde Eesuola.
Kungiyar Ikoyi Vanguards ta bukaci Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo da ya sanya baki kan rigimar sarautar Ikoyi-Ile da ke karamar hukumar Oriire.
Ibadan
Samu kari