Hajjin Bana
Hukumomi a kasar Saudiyya sun tabbatar da cewa wata mata mai suna Hajiya Hawawu daga Kwara ta rasu, binciken da aka gudanar ya tabbatar da cewa ta yi ajalin kanta.
Gwamnatin jihar Kano ta samar da asibiti a kasa mai tsarki domin duba Alhazan jihar masu gudanar da aikin Hajjin bana na shekarar 2024 a Saudiyya.
Maniyyatan aikin hajjin bana daga jihar kwara sun yi zanga saboda sauke rashin tashi da su da zuwa kasa mai tsarki domin sauke farali. Gwamnati ta ba su hakuri.
Allah ya yiwa wata Hajiya 'yar Najeriya a birnin Madina yayin gudanar da aikin Hajji. Hajiyar wacce ta fito daga Neja ta rasu ne bayan ta kamu da rashin lafiya.
Jami'an tsaro na musamman sun kama gungun yan damafara masu cutar mutane da sunan sama musu izinin aikin Hajji a Makka. An kama su da abubuwa da dama.
NDLEA ta kai samame a otal din Emerald dake unguwar Ladipo a jihar Legas inda aka kama wasu alhazan Najeriya suna kokarin hadiye hodar iblis gabanin tashinsu.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun bayyana cewa kimanin maniyyata ‘yan kasashen waje miliyan daya ne suka isa aikin hajjin bana yayin aka kirkiri kwagirin Nusuk.
Kasar Saudiyya ta saka taran sama da N39m ga masu zuwa aikin Hajji ba tare da izini ba. Hukumomi sun ce dokar za ta yi aiki a kan bako da dan kasa.
Hukumomin kasa mai tsarki sun gargadi maniyyatan aikin hajjin bana da cewa za a fuskanci tsananin zafi a aikin hajjin bana da za a fara ranar Yuni 14.
Hajjin Bana
Samu kari