Ahmad Lawan
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar ya bayyana cewa a Masallatan Juma’a za’a gudanar da sallar Idi a bana a jahar Sakkwato da kewaye.
Rahotanni sun ce an kama Abiodun ne a mashayar yan wiwin dake titin Araromi dake Igbogbo, inda Yansandan suka binciko wasu makamai tare da buhunan wiwi a wurin.
Likitocin kwakwalwa na duniya sun ce kadan daga cikin wadanda suka kamu da muguwar cutar a kasashe masu tasowa na samun tabin kwakwalwa. Duk da zazzabi, tari...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya kama wasu motoci da suka yi yunkurin shiga Kano. Ciki har da wata babbar mota cike da mutane da ke niyyar shiga Kano.
Kwamishinar ilimi ta jihar Legas, Mrs. Folasade Adefisayo, ta bayyana cewa sun fara gabatar da shirye-shirye da za a dinga koyarwa da daliban sakandare da suke.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jahar Lagas ya yi ganawar sirri tare da Shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar Villa, Abuja. Manema labarai na fadar Shugaban kasa sun tabbatar da ganawar wanda ya gudana a ranar Lahadi.
Wata mata 'yar Najeriya na cikin tsananin radadin bakin ciki bayan ta rasa hakoranta hudu. Mijinta ne ya dinga dukanta bayan ya gano cin amanar shi da ta dinga yi...
Karamin ministan man fetir, Timipre Sylva ya bayyana cewa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta gano fiye da gangan danyen mai biliyan daya a kwance a cikin yankin Arewa maso gabashin Najeriya.
Arangama tsakanin kungiyoyin yan ta’adda biyu a yankin arewa maso gabashin Najeriya ya yi sanaiyar mutuwar mayaka da ama, wasu majiyoyi biyu suka bayyana hakan ga kafar labarai ta AFP hakan a ranar Litinin.
Ahmad Lawan
Samu kari