Ahmad Lawan
Dandalin Kannywood: Maryam Yahaya ta karkata daga harkar Fim zuwa sabuwar sana’a
Shahararriyar tauraruwar fina finan Kannywood, Maryam Yahaya ta fadada hanyoyin samun kudinta, inda ta karkata daga harkar fitowa a fina finai kadai don samun kudi zuwa wata sabuwar sana’a ta daban.
1960-2019: Shugabannin Majalisar Dattawa da kuma Jam’iyyunsu
Za ku ji jerin shugabannin Majalisar Dattawan Najeriya daga 1960 zuwa yau. Ahmad Lawan shi ne na 12 a jeringiyar wadanda su ka rike majalisar kasar.