Gwamnan Jihar Katsina
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, ya ce gwamnatin tarayya ta kashe sama da naira biliyan arba'iin da biyar kan shirye-shiryen tallafi daban-daban a Katsina.
Duk da matakan da gwamnati ta ɗauka a jihar Katsina, wasu tsagerun yan bindiga sun farmaki kauyen Unguwar Samanja, ana gab da yin sallar Magrib ranar Lahadi.
Ayyukan hadin guiwar jami'an tsaro a kananan hukumomin Jibia da Danmusa na jihar Katsina a ranar Lahadi sun bankado sansanonin 'yan bindiga a jihar Katsina.
Ɗaya daga cikin masu rike da mukaman sarauta, hakimin Batsari, ya koƙa han halin da mutanen yankinsa suka tsinci kansu a hannun yan bindiga a jihar Katsina.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu tsagerun yan bindiga sun shiga har fadar dakacin garin Banye, a jihar Katsina, sun yi awon gaba da shi da kuma wani mutum ɗaya.
Rundunar sojin saman Najeriya ta karyata jita-jitan da wasu rahotanni ke yadawa na cewa, gwamnati ta biya kudi saboda kada 'yan bindiga su harbo jirgin Buhari.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya gargaɗi alkalan jihar katsin da kuma mambobin ƙungiyar Lauyoyi kan tsayawa nemanrwa yan ta'addan da aka kame beli.
Hukumar kwastam ta ƙasar nan, reshen jihar Katsina dake arewa maso yammacin Najeriya, tace ta kwace jarkokin man fetur sama da 1000 da ake kaiwa yan bindiga.
Hukumar kwastam ta ƙasa, ta gano wasu bayanan sirri na yadda masu fasa kwaurin shinkafa suke tallafawa yan bindiga wajen kai musu man fetur da sauran kayayyaki.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari