Gwamnan Jihar Katsina
Hukumomi a jihar Katsina sun rufe gidajen mai uku, tare da kama wasu mutum goma da ake zargin suna sayarwa yan bindiga man fetur har cikin daji. Za a dauki mataki
A ranar Laraba, 15 ga Afrilu, gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda ya amince da nadin Alhaji Falalu Bawale a matsayin shugaban ma'aikatana jihar.
Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya bayyana cewa ya cika dukkanin alkawuran da ya daukarwa al'ummar jihar Katsina a lokacin yakin neman zabe.
Wasu gwamnoni akalla uku sun tsawaita hutun Ƙaramar Sallah zuwa ranar Jumu'a, 12 ga watan Afrilu, 2024 domin bai wa ma'aikata damar shagali tare da iyalansu.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya ce ga dukkan alamu Allah SWT ya karbi addu'o'in da mutane suka yi na neman zaman lafiya a watan Ramadan.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya ayyana ranar Juma'a, 12 ga watan Afirilun 2024, a matsayin ranar hutu ga ma'aikata domin bukukuwan karamar Sallah.
Gwamnan Katsina, Mallam Dikko Radda ya musanta rahoton hukumar kula da basussuka ta kasa (DMO) na cewa ya karbo sabon bashin kudi domin gudanar da ayyuka a jiharsa.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda, ya amince da fitar da kudi domin ba ma'aikatan jihar su kwaranniyar watan azumin Ramadan da bikin Sallah.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bukavi al'ummar jihar da su dage wajen yin addu'o'i ga jami'an tsaro domin kawo karshen 'yan bindiga.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari