Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, ya ce ba ya jin dadin mulkin jihar da ke fama da rashin tsaro. Ya ce sam baya iya yin bacci da daddare saboda yanayin.
Gwamnan jihar Katsina, ya magantu kan mafita mai sauki da kungiyoyi da attajirai ya kamata su bi domin magance matsalar rashin tsaro dake addabar Najeriya,
Gwamnan Katsina, Aminu Masari, ya ƙara jaddada aniyarsa ta jingine bangaren siyasa da rike mukamin ofis domin sakawa al'ummarsa ta hanyar tallafa wa mabukata.
Gwamnatin Katsina zata fara karbar harajin Jangali na N500 akan kowacce saniya da ke jihar duk shekara kamar yadda News Wire ta ruwaito. The Cable ta ruwaito..
Hukumar dake kula da tsarin gine-gine a birane da karkara ta jihar Katsina, ta rushe wasu gine-gine a yankin Morawa, ƙaramar hukumar Ɓatagarawa dake jihar.
Muhammad Mahdi, mai sukar gwamnatin Katsina ya gurfana a gaban kuliya bisa zarginsa da ake yi bata sunan Gwamna Aminu Bello Masari da sakataren gwamnatin jihar.
Gwamnan jihar Katsina ya bayyana abinda zai yi da zarar ya sauka daga mulki a shekarar 2023. Ya ce shi kam dai zai yi sallama da siyasa zuwa wani abun na daban.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa tun ranar da ya shiga ofishin gwamnati a watan Mayu 2015, ya fara shirye-shiryen fita Idan ya gama.
An kashe wani mai aikin daukar hoto a sashen labarai na karamar hukumar Jibia, Ibrahim Dankabo, ranar Litinin yayin da yan bindiga suka yi garkuwa da mutane, ra
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari