Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Shugaban ’yan bindigar da suka sace daliban makarantar Kankara a Jihar Katsina, Awwalu Daudawa ya ce sun yi hakan ne don nunawa Gwamna Aminu Masari iyakarsa.
Kungiyar Afenifere da kuma PDP sun soki Gwamnonin jihohin da su ka yi bataliya zuwa Daura. Su ka ce abin kunya ne Gwamnoni har 10 su yi zuga, su tafi Daura.
Wasu ‘Yan APC sun bangare, sun fito da APC Pressure Group a Jihar Katsina. Wannan sabon rikicin cikin gida ya shiga APC a Katsina har ya sa ‘Yan taware sun ware
Shugaba Muhammadu Buhari ya sake kai ziyara zuwa Daura, wannan karo domin yin rajistar Jam’iyyar APC. A ranar Talata mai zuwa Shugaban Najeriyar zai koma aiki.
Mai garin da ‘Yan bindiga su ka sace a Radda ya yi wa ‘Yanuwansa magana. Kwanaki aka je har fada aka sace Mai gari a Katsina, aka shiga da shi jejin Zamfara.
Gwamnatin Najeriya ta yi rabon Naira Biliyan 619 a matsayin kason FAAC a Disamban 2020. Ana biyan Gwamnatin Tarayya, Jihohi da kananan hukumomi ne daga asusun.
A gobe ne Gwamnonin Jihohi duka za su yi zama domin a samu mafita a kan COVID-19. Gwamnonin kasar za suyi zama domin rage yaduwar wannan cuta ta Coronavirus.
Gwamnatin Tarayya ta zabi Mata 6, 000 da za a ba tallafi a Jihar Katsina. Sadiya Umar Farouk ta ce za a rabawa Mata 160, 000 a Jihohi 36 a dalilin COVID-19.
Rundunar ‘Yan Sanda sun kamo Aljanun da ke yi wa jama’a zamba cikin aminci. Wasu masu ikirarin cewa su Aljanu ne sun fada ragar Jami’an tsaro a Jihar Katsina.
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari