Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Jiya mu ka ji cewa Jam’iyyar PDP ta ji babu dadi a hannun APC a Jihar Shugaban kasa inda APC ta samu kuri’a 340, 000 a zaben Yankin Tsakiyar Katsina daga kananan hukumomi 11 na cikin yankin mazabar jihar.
Wasu ma’aikatan hukumar zabe ta kasa (INEC) na wucin gadi sun arce da sakamakon zabe a wasu mazabu biyu a Katsina. Lamari na farko ya faru ne a akwati ta 004 a mazabar Wakilin Yamma III a karamar hukumar Katsina, yayin da lamari
Tawagar yakin neman zaben jam'iyyar APC da dan takarar ta na shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta bar garin Sokoto zuwa Birnin Kebbi, bababn birnin jihar Kebbi, domin kaddamar da yakin neman zabe. Kamfanin dillancin labarai na kasa
Mun samu cewa cikin tarayya da juna, malaman makarantun firamare da sakandire sun yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari bugu irin na kalangun nasarar tazarce yayin wani dandazo da suka gudanar yau Talata a birnin Katsinan Dikko.
A yayin da zaben shugaban kasa da na gwamnoni ke kara matsowa, shugaban darikar siyasa ta Kwankwasiyya a jihar Katsina, Alhaji Inusa Dankama, ya jagoranci mambobi 200 canja sheka daga PDP zuwa APC. Kazalika, masu canja shekar sun
Buhari ya ba Dangote wan muhimmin aiki a cikin Jihar Kaduna. Mai kudin na Afrika Dangote zai gina wata hanya ne a jihar. Hamshakin ‘dan kasuwar. Dangote zai yi wannan domin Gwamnati tayi masa lamunin haraji inji El-Rufai.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya yi sharhi a kan yawaitar hare-haren 'yan bindiga a sassan jihar Katsina da makobiyar su, jihar Zamfara. Yayin wata hira da ya yi da jaridar Tribune, Masari ya ce, "abun yana matukar da
A yayin da ya rage saura kwanaki a fara zabukan shekarar 2019, jam'iyyar adawa ta PDP ta gudanar da wani taron gangami a jihar Katsina da ya matukar bawa jama'a mamaki. PDP ta shirya taron ne don motsa jam'iyya da kuma raba tuta
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Katsina ta sanar da kama wani kasurgumin dan fashi, Kane Mohammed, da aka fi sani da 'Dan mai-keke'. Wannnan sanarwa na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin rundunar 'yan sanda a jihar Katsina,
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari