Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Nasiru Ingawa, tsohon mai bawa tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shehu Shema, shawara a kan kudaden tallafin man fetur na bayar da shaida a gaban kotu a yau, Talata. Bayan ya yi rantsuwa a gaban alkali, Ingawa ya bayyana yadd
Za ku ji PDP ta hurowa Gwamna Masari wuta ya sauka daga kujerar sa. An zargi Gwamnan Katsina da sakaci da rayukan Jama’a a Jihar. Yanzu dai ana kara samun yawan kashe-kashe da satar Bayin Allah ana garkuwa da su a Katsina.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya gargadi ma su rike da sarautun gargajiya da su guji bayar da mafaka ga 'yan ta'addar da dakarun soji ke fatattaka daga jejin jihar. Masari ya yi wannan gargadi ne a yau ta cikin wani
Za ku ji labari cewa Shugaba Buhari ya gana da wasu manyan Gwamnonin APC jiya; Gwamna Ibikunle Amosun da kuma Rotimi Akeredolu na Jihar Ondo. Hakan na zuwa ne bayan Buhari ya zauna da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Babban Kotun Tarayya da ke Birnin Tarayya Abuja ta sa rana domin zama tsakanin Hukumar INEC da Jam’iyyar APC inda aka shari’a game da zabukan da APC tayi a Jihar Katsina kwanakin bayan Alhaji Garba Sani Dankani ya tafi Kotu.
Alhaji Mansur Muaza, shugaban rikon kwarya na karamar Batsari, ya shaidawa manema labarai a yau, Alhamis, cewar 'yan bindigar sun aiko da takardar barazanar cewar za su dawo daukan fansa. Muaza ya bayyana cewar karamar hukumar ce
Ciyamomin sun bayyana matsayar su ne a cikin wani sako da su ka fitar bayan kammala wani taron shugabannin jam'iyyar APC na jihohin Neja-Delta a Abuja. Takardar sanarwar na dauke da sa hannun Jones Ode Erue, shugaban jam'iyyar APC
Mun kawo ayyukan da Gwamnatin Shugaba Buhari tayi a Jihar Katsina. Za a gina Jami’a da Makarantu da manyan hanyoyi a inda Shugaban kasa ya fito. Kuma Gwamnatin Tarayya ta amince a saki makudan kudi saboda wani aikin ruwa.
Buhari zai kammala aikin da ya gagari Najeriya tun 1992. A makon nan ne Gwamnatin Tarayya ta amince a saki makudan Biliyoyin kudi saboda karasa aikin ruwan zobe da ya tsaya cak a Jihar Katsina tun lokacin mulkin IBB.
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari