Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Legit.ng ta ruwaito Allah cikin ikonsa sai gashi kwararren jami’in Dansandan nan kuma dodon duk wani aikata miyagun laifuka, DCP Abba Kyari tare da yaransa sun samu nasarar cafke wadannan gagaruman barayin mutane a jahar Katsina.
Har yanzu ba a gano Mai Garin da aka yi garkuwa da shi a Daura ba kwanaki. ‘Yan Sanda su ka bayyanawa menama labarai wannan a Ranar Juma’a 3 ga Watan Mayun 2019. Har yanzu ba a gano wannan Basaraken da aka sace ba.
Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina a ranar Laraba, 1 ga watan Mayu yace ba zai iya yanke hukuncin cewa ko zai biya ko kuma ba zai biya N30,000, sabon mafi karancin albashin ma’aikata ba.
Rahoton da muka samu da Daily Trust ya ce 'yan bindiga sun can suna shirin kai farmaki a kauyen Gobirawa da ke karamar hukumar Safana na jihar Katsina. 'Yan bindigan da adadin su ya kai 200 sun taho a kan babura inda suka yiwa kau
Dakarun ‘Yan Sanda sun cafke wasu hatsabiban Barayin asibiti a Katsina kwanan nan. ‘Yan Sanda sun kama wani Saurayi ne ya saci Madubin Likita inda ya saida wannan na’ura mai tsada a kasuwa a kan kudi N5, 000.
Gwamnan Kano ya gwangwanje wasu ma'aikata da manyan filaye a Kano, kuma cikin wadanda suka dace har daNasir Zango, wanda aka ba takardar mallakar fili a Bandirawo. Don haka Nasir Zango yace zai kyautar da filin.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito bankin duniyan zata gudanar da aikin magance matsalar zaizayar kasa tare da aikin magance matsalar ambaliyan ruwa ne a jahar ta Katsina, kamar yadda shugaban aikin, Dakta Amos Abu ya bayyana.
Kauyuka 8 a jihar Katsina su na hannun miyagu kamar yadda gwamnan jihar, Rt. Hon. Aminu Bello Masari ya bayyana. Gwamnan ya bayyanawa sufeta janar na ‘yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu, wannan a makon nan.
Mun kawo maku wasu abubuwa daga cikin tarihin gwamnan Kano Abdullahi Ganduje wanda ya samu tazarce da ba ku sani ba. Ganduje yayi fada da Rabiu Kwankwaso wanda su ke tare tun 1999.
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari