Gwagwalada Abuja
Magoya bayan Tajudeen Baruwa da Badru Agbede sun sanya mutanen Abuja cikin firgici bayan sun ɓarke da rikici wanda har harbe-haben bindigu aka yi.
Nyesom Wike, ministan birnin tarayya ya caccaki wasu jami’an hukumar raya babban birnin tarayya (FCTA) saboda tangardar da aka samu a wajen wani taro.
A wasu jihohi ana dalabari za ayi ruwa kamar da bakin kwarya a Najeriya, sai kuma ga labarin annobar da aka jawo na cin kasa da aka samu wajen satar ma'adanai.
Gwamnati ta rusa shagunan kwano da mutane su ka kafa a Abuja. FCTA ta ce idan aka gama rusau, za a zo da tsarin da zai dauki ‘yan kasuwan da ke naman abinci.
Bincike ya gano ikirarin da aka yi a wani bidiyon TikTok cewa ministan Abuja, Nyesom Wike, ya yi umurnin rusa tashar motar Jabi a Abuja karya ne ba gaskiya ba.
Lauyan ‘dan kasuwar da aka ruguzawa gini a Abuja ya fitar da jawabi, ya musanya ikirarin FCTA a karkashin Nyesom Wike. Alhaji Muhammad Kamba zai tafi kotu.
Nyesom Wike, ministan Abuja ya ce Shugaban kasa Bola Tinubu ya umurce shi da ya farfado da FCT. A ranar 16 ga watan Agusta ne aka nada Wike ministan Abuja.
Kwanaki bayan Nyesom Wike ya shiga ofis, an yi rugu-rugu da babbar kasuwa. Wannan ya na cikin yunkurin da ake yi na dawo da martabar Abuja bayan canjin gwamnati
Gwamnatin shugaban ƙasa Bola Tinubu ta sanar da shirin biyan diyyar N825m ga ƴan asalin birnin tarayya Abuja, a dalilin rushe filayensu da za ta yi a birnin.
Gwagwalada Abuja
Samu kari