Gwagwalada Abuja
Nyesom Wike ya ce mutanen da ke zaune a yankin Nuwalege su bar gidajensu domin za a rusa su. Rundunar sojojin sama su ka bukaci a tashi unguwar Nuwalege.
A ranar litinin ne cibiyar samar da wutan lantarkin Najeriya ta sake durkushewa, lamarin da ya jefa kasar cikin duhu. Ko a watan Satumba an samu irin hakan sau uku.
Ireti Kingibe, ministar babban birnin tarayya, ta balbale Nyesom Wike, ministan Abuja da fada a cikin wani bidiyo, kan ayyukan da ta ce ba zai amfani jama’a ba.
Nyesom Wike ya gamu da fushin wasu mazauna da 'yan asalin garin Abuja. A yau jama'a sun yi zanga-zanga a birnin Abuja, sun bukaci a tsige Ministan Najeriya.
Zaben sabbin shugabanni na kungiyar daliban Najeriya ta kasa ya zama tashin hankali yayin da aka jiyo karar harbe-harbe a kusa da wajen zaben a Abuja.
Ministan Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya ce dai-daikun mutane za su biya naira dubu 50 domin mallakar C of O, yayin da kamfanoni za su biya naira dubu 100.
Nyesom Wike, ministan babban birnin tarayya, ya sanar da sabon shirinsa na sauya tsarin sufuri a Abuja yayin da ya bukaci yan adaidaita da su fara tattara kayansu.
Nyesom Wike ya fadi biliyoyin da ake bukata a karasa gidan mataimakin shugaban kasa. Bayan shekaru 13 da bada kwangilar, har yau ba a karasa gidan a Abuja ba.
Shahararren dan kasuwa a Arewacin Najeriya, Alhaji Aminu Baba-Kusa ya ba da kyautar makeken fili don fadada masallacin Al-Noor da ke birnin Abuja.
Gwagwalada Abuja
Samu kari