Gwagwalada Abuja
Duk da har yanzu ba a san takaimaiman dalilin da yasa sojan ya yanke shawarar kashe kansa ba, takardar da ya bari ya nuna cewa Adedapo ya kashe kansa ne sakamakon samun sabani a tsakaninsa da matarsa a kan aikinsa. A jikin takarda
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya tashi zuwa Liberia domin halartar bikin taya kasar murnar bikin cika shekaru da 172 da samun 'yanci da kuma karbar wata kyauta ta musamman. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa mai dauke da
Labarin da Legit.ng ke samu yanzu yanzun nan daga kafar yada labarai ta TVC sun tabbatar da cewa an tsinci gawar wani soja a barikin sojojin Mambila da ke birnin tarayya, Abuja. Sojan, da mahukunta suka boye sunansa, ya bar wani
Honarabul Mohammed Tahir Monguno, bulaliyar majalisar wakilai, ne ya sake tanade kudirin tare da sake gabatar da shi a zauren majalisar. Da ya ke sake gabatar da kudirin a zauren majalisar ranar Talata, Monguna ya ce doka da tsari
Makwabtansu ne suka yi kokarin garzayawa dashi zuwa Asibitin Abaji cikin gaggawa, inda daga nan aka mikashi zuwa asibitin koyarwa na jami’ar Abuja, amma bai yi tsawon rai ba, inda ya cika a cikin daren.
Jami'an hukumar tsaro na farin kaya (DSS) cikin shiga irin ta ninja, dakarun soji, jami'an soji da na hukumar 'civil defence' sun yi dirar mikiya a ginin wata Coci 'Commonwealth of Zion Assembly (COZA)' da ke Abuja. Wakilin jarida
Kamfanin ya bayyana cewar duk da cewar tattalin arzikin Najeriya ya samu karu wa da da kaso 1.1% a shekarar 2018 idan aka kwatanta da habakar da ya samu a shekarar 2017, mataimakin shugaban kamfanin, Aurelien Mali, ya ce: "wannan
Wakaso ta bayyana cewar an nada Amina a mukamin ne bayan mijin tsohuwar shugabar kungiyar ya fadi zaben 2019. Hadiza Abubakar, matar tsohon gwamnan jihar Bauchi, Mohammed Abubakar, ce ta]sohuwar shugabar kungiyar matar gwamnonin
Matar tsohon gwamnan ta fadi hakan ne yayain da take amsa tambayoyin Paul Onyia, lauyan Chime, a shari'ar neman raba aurensa da Clara da ya shigar a gaban kotu. "Na sayi motoci guda biyu (Lexus 570 SUV da BMW S6) da kudi na bayan
Gwagwalada Abuja
Samu kari