Yahaya Bello
Gwamna Yahaya Bello na Jihar Kogi ya siffanta Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin 'raɓa' a yayin da ya ke tsokaci a kan wani littafi da aka rubuta kan shugaban
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bayyana cewa ya yi imani akwai Karin gwamnoni daga babbar jam’iyyar adawa ta PDP da za su dawo jam’iyyar APC mai mulki.
Wata bakuwar cuta ta shiga Jihar Kogi, ta kashe Bayin Allah. ‘Dan Majalisar Olamaboro ya bukaci gwamnati ta kawo karshen annobar nan da bai jin magani sam.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya zargi wasu jami'an gwamnati, wasu masu zaman kansu da yan kasuwa da hamdame kudaden da ya kamata a yaki cutar korona da su.
Gwamnan Jihar Kogi ya ce zanga-zangar #EndSARS ta na alaka da zabe mai zuwa na 2023. Yahaya Bello ya bugi kirji, ya ce akwai siyasa a zanga-zangar #EndSARS.
Kungiyar gwamnonin arewa sun taya takwaransu na jihar Kogi, Yahaya Bello murna a kan nasarar da ya yi a kotun koli wacce ta tabbatar da shi a matsayin Gwamna.
Labari mai zafi ya zo mana cewa kotun koli ta yi fatali da karar PDP, sun ce ‘dan takarar APC, Mista Yahaya Bello ne ya ci zabe, kuma shi ne Gwamnan Jihar Kogi.
Yayin zartar da hukunci daban-daban Alkalan kotun biyar karkashin Mai Shari’a Adamu Jauro, sun yi watsi da kararrakin hudu saboda rashin dalilai masu tushe.
Olorunleke Moses ne zai maye gurbin Ariyo wanda a baya shine babban mataimakin gwamna na musamman a kan harkokin siyasa na mazabar Kabba /Ijumu ta tarayya.
Yahaya Bello
Samu kari