Yahaya Bello
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta bakin shugabanta, Gwamna Kayode Fayemi, ta gargadi Gwamna Yahaya Bello a kan ya dai wasa da rayukan al'úmman jiharsa kan korona.
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta yi watsi da ikirarin gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello na cewa rigakafin korona na kashe mutane ne, ta ce annobar gaskiya ce.
Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello ya saki matarsa ta uku mai suna Hafiza a cewar wasu rahoto da LIB ta wallafa. Vanguard ta ruwaito cewa an tabbatar da hakan kwan
Wasu manyan jiga-jigan jam'iyya mai ci ta APC na son Yahaya Bello da David Umahi su tsaya takaran shugabancin Najeriya a zaben da tunkarowa na shekerar 2023.
Kakakin majalisar jihar Kogi, Prince Mathew Kolewole, yana yi wa gwamna Yahaya Bello kamfen don mutane su mara masa baya ya tsaya takarar shugabancin Najeriya.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya ce kwanannan jam'iyyar APC zata zama mafi girman jam'iyya a nahiyar Afirka. Yayi maganar ne a ranar Talata, The Cable tace.
Kungiyar PYB FRONTIERS ta jadadda goyon bayanta tare da kira ga mutanen Najeriya a kan su marawa Yahaya Bello baya domin ya gaji Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
‘Yan PYB FRONTIERS sun fara kiran a marawa Gwamnan jihar Kogi baya ya zama Shugaban kasa saboda yadda Alhaji Yahaya Bello ya kawo gyara hadin kan kabilu a Kogi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawa a cikin sirri tare da Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi da kuma takwaransa na Yobe, Mai Mala Buni a Villa.
Yahaya Bello
Samu kari