Yahaya Bello
Kungiyar matasan Arewa (AYFC) ta mayar da martani ga kungiyar Ohaneaze kan sharhin da ta yi kan Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi game da mulkin karba-karba.
Tsohon dan wasan Super Eagles na Najeriya Odion Ighalo ya bi sahun abokan harkarsa na kwallon kafa wajen ziyartan Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi a Abuja.
Fastocin neman takarar shugabancin kasa na gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello sun bazu a wurare da dama a babban birnin tarayya, Abuja kamar yadda Daily Trust ta
Daga aikin share titi, Gwamna Yahaya Bello ya yaba da kwazo da jajircewar Peter Aliyu, inda ya daukaka shi ya zama Babban Mataimakinsa na Musamman kan Tsafta.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya ce gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari tana kaunar matasa kuma tana son ganinsu a cikin harkar shugabanci, The Cable.
Gwamnan jihar Kogi ya bayyana cewa, babu hadi tsakanin gwammnatin APC mai ci da ta adawa ta PDP. Yace APC ta cimma nasarorin da PDP ba ta cimma ba a shekaru 16.
Gwamnan jihar Kogi kuma shugaban kwamitin tuntuba na jam'iyya mai mulki ta APC, Yahaya Bello, ya ce gwamnoni masu yawa daga jam'iyyar PDP da manyan jam'iyyar.
Wata kungiyar APC a arewa ta tsakiya ta nemi gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi da ya hakura da kudinsa na son zama magajin Shugaba Muhammadu Buhari a 2023.
Makonni uku bayan da Najeriya ta fara yi wa ’yan Najeriya allurar rigakafin Korona, a karshe jihar Kogi za ta fara bai wa mazauna yankin damar yin allurar.
Yahaya Bello
Samu kari