Yahaya Bello
Tsohon kwamishinan ayyuka na musamman a gwamnatin Yahaya Bello na jihar Kogi, Kwamared Yahaya Isma'il, ya rasu ranar Litinin da yamma, an masa jana'iza.
Sanata Isah Echocho ya gamu da tsautsayin ne bayan sun kai ziyara Gidan Gwamnatin jihar don taya Gwamna Yahaya Bello murnar nasarar APC a zaben jihar.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya rushe majalisar zartarwan jihar Kogi yayim da wa'adinsa ke dab da karewa, ya umarci su miƙa kayan gwamnati su bar ofis.
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, ya amince da naɗin sabbin ciyamomin rikon kwarya a kananan hukumomin jihar yayin da wa'adin mulkinsa ke dab da ƙarewa.
Wasu Gwamnonin Arewa sun kebe da Mai girma Bola Ahmed Tinubu a fadar shugaban kasar a Abuja. Umar Mohammed Bago da Inuwa Yahaya sun dage a kan harkar noma.
Wasu matasa dun cinna wa wata tsohuwa mai shekaru 75 wuta a gidanta inda ya yi sanadin mutuwarta da kuma jikarta mai shekaru biyar kacal a duniya a Kogi.
Rundunar ƴan sandan jihar Kogi ta sanar da cewa jani'anta sun samu nasarar ceto wasu mutum sama da 20 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar.
Shahararren Fasto Philip Goodman ya yi hasashen abubuwan da za su faru a 2024 da suka hada da zuwan Yesu da karyewar farashin man fetur da sauransu a kasar.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan da ke wakiltar Kogi ta Tsakiya ta raba kayayyaki masu tarin yawa ga 'yan mazabarta don gudanar da bikin Kirsimeti.
Yahaya Bello
Samu kari