Aminu Bello Masari
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Sokoto, Aminu Koji, ya bayyana cewar wasu ‘yan bindiga ne su ka kaddamar da harin kwanton bauna a kan jami’an ‘yan sanda Koji ya kara da cewa, ‘yan bindigar sun kasha jami’an ‘yan sanda biyu a harin
Wasu ma’aikatan hukumar zabe ta kasa (INEC) na wucin gadi sun arce da sakamakon zabe a wasu mazabu biyu a Katsina. Lamari na farko ya faru ne a akwati ta 004 a mazabar Wakilin Yamma III a karamar hukumar Katsina, yayin da lamari
A yayin da zaben shugaban kasa da na gwamnoni ke kara matsowa, shugaban darikar siyasa ta Kwankwasiyya a jihar Katsina, Alhaji Inusa Dankama, ya jagoranci mambobi 200 canja sheka daga PDP zuwa APC. Kazalika, masu canja shekar sun
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya yi sharhi a kan yawaitar hare-haren 'yan bindiga a sassan jihar Katsina da makobiyar su, jihar Zamfara. Yayin wata hira da ya yi da jaridar Tribune, Masari ya ce, "abun yana matukar da
Za ku ji cewa a jiya ne Gwamnan Legas ya kama wani Soja yana saba dokar hanya. Mai girma gwamnan jihar Legas watau Mista Akinwunmi Ambode ya nemi ayi ram da motor. Jama’a su na saba doka ne saboda su gujewa yawon motoci.
Gwamna Masari ya nada wani kwamiti karkashin sakataren gwamnatin jihar wanda zai duba sha’anin tsaro. Gwamnatin Jihar za ta yi kokari wajen maida dajin da ke cikin jihar zuwa gonaki domin ayi maganin barayin mutane.
Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria” ta tsaida Buhari a matsayin ‘Dan takarar ta. Kungiyar ta Miyetti Allah ta kara da cewa shugaba Muhammadu Buhari da Gwamnan Neja watau Abubakar Sani Bello su za ta zaba a 2019.
Nasiru Ingawa, tsohon mai bawa tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shehu Shema, shawara a kan kudaden tallafin man fetur na bayar da shaida a gaban kotu a yau, Talata. Bayan ya yi rantsuwa a gaban alkali, Ingawa ya bayyana yadd
Za ku ji PDP ta hurowa Gwamna Masari wuta ya sauka daga kujerar sa. An zargi Gwamnan Katsina da sakaci da rayukan Jama’a a Jihar. Yanzu dai ana kara samun yawan kashe-kashe da satar Bayin Allah ana garkuwa da su a Katsina.
Aminu Bello Masari
Samu kari