Aminu Bello Masari
Wata zakakurar mahaddaciya daga jihar Legas ta bada mamaki a gasar Al-Qurani na jihar Katsina
Hakazalika an samu wata hazikar data yi fice a nata fannin hadda da Tafsiri daga jihar Borno Malama Amina Aliyu, wanda ta samu kyautukan da suka hada da kujerar Makkah, Mota, N500,000, Jadduma, na’urar karanta Qur’ani da Kwamfuta.
Gwamnan Katsina zai kashe makudan kudi wajen yin hanyoyi
Mun samu labari cewa Mai Girma Gwamna Masari zai kashe kudi wajen aikin titi a Katsina. Gwamnatin Jihar Katsina za tayi sababbin hanyoyi sannan kuma Gwamnatin Jihar za kuma ta gina wasu gidaje a fadin Jihar duk a bana.