Aminu Bello Masari
A jiya Aminu Masari ya karyata batun biyan kudin fansa, da hannun Boko Haram a satan yara 300 a Katsina. Gwamnan jihar Katsina, Masari ya yi hira da DW jiya.
Gwamnatin Katsina ta yi magana, kuma Dakarun Soji su ka yi alkawarin ceto ‘Yan Makarantan Katsina, wanda Boko Haram ta fito ta ce wadannan dalibai na hannunta.
Gwamnan Katsina ya ce an gano wasu Dalibai da aka sace a Makarantar GSSS Kankara. Aminu Bello Masari ya bada adadin wadanda su ka tsira kawo yanzu da yara 17.
Daruruwan dalibai da aka yi awon gaba da su daga makarantar sakandare ta kimiya da ke Kankara jihar Katsina sun dawo bayan shafe tsawon dare a cikin wani daji.
Gwamna Bello Masari ya bayyana cewa mafi akasarin yan bindiga su kan je su haddasa tashin hankali a jihar Katsina sannan su koma mabuyarsu a jihar Zamfara.
Akwai yiwuwar a shiga sabon wahalar mai, makonni kadan da yin karin farashi. Direbobi sun ce sai an gyara hanyar Bida- Agai- Lapai- Lambata za su koma aiki.
Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina, Alhaji Mustapha Inuwa ya ce jihar ta kashe biliyan 4.27 daga watan Yunin shekarar 2015 zuwa Agustan 2020 a kan harkar tsaro.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya yi kira ga gwamnatocin kasar da su dauki matakin shawo kan rashin tsaro da ya addabi kasar ko a shiga matsala.
Gwamna Aminu Masari ya bukaci jama’a da su daura laifin rashin tsaro a kan shugabannin tsaro amma ba wai a kan shugaba Muhammadu Buhari ba don ya yi kokari.
Aminu Bello Masari
Samu kari