Aminu Bello Masari
Jiya ne Jami’an tsaro su ka damke Shugaban APC da laifin wawurar kudin Jam’iyya. Ana zargin wani Shugaban APC da laifin wawurar kudin Jam’iyya a Jihar Neja.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya sassauta dokar hana fita tsakanin karfe 10:00 na yamma zuwa 04:00 na asuba a fadin jihar bayan umurnin Buhari.
Gwamnan jihar, Aminu Masari, ya amince da dage dokar zaman gidan nan take kamar yadda yake cikin sanarwar da sakataren gwamnatin jihar, Mustaha Inuwa ya fitar.
SERAP ta hurowa Gwamnati wuta ta saki Dattijon da ya zagi Shugaban kasa da Gwamnan Katsina. Kungiyar ta yi wa gwamnati barazanar tsayawa kotu da ita kan haka.
Gwamna Aminu Bello Masari a ranar Litinin, 17 ga watan Fabrairu, ya yi bayani kan abun da ya haddasa hare-hare da kisan sama da mutane 30 da yan bindiga suka yi a yammacin ranar Juma’a a kauyukan Tsayau da Dankar da ke karamar huk
Gwamnan jahar Katsina, Malam Aminu Bello Masari ya rattafa hannu kan wata sabuwar dokar hana zirga zirga acaba a garuruwan jahar Katsina gaba daya tun daga karfe 7 na dare zuwa karfe 6 na safiya.
Rahotanni sun kawo cewa ma’aikatan jihar Katsina za su fara cin moriyar sabon karancin albashi daga watan Janairun wannan shekara ta 2020.
Wasu Sanatoci 2 da Gwamna 1 sun fara harin ajiye siyasa. Ike Ekweremadu, Danjuma Goje, da Rt. Hon. Amin Masari za su ajiye kambu na siyasa a 2023 a Najeriya.
Daga karshe bayan daukan dogon lokaci ana shirye shirye, gwamnan jahar Katsina, Aminu Bello Masari ya aika ma majalisar dokokin jahar Katsina jerin sunayen sabbin kwamishinoninsa.
Aminu Bello Masari
Samu kari