Goodluck Jonathan
Mun ji cewa wani babban Hadimin Jonathan ya caccaki Sanata Kwankwaso bayan ya kai wa mai gidan na sa ziyara. Tsohon Gwamnan na Jihar Kano Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso ya ziyarci Kwankwaso a shirin da yake yi na 2019.
Sai dai wani hanzari ba gudu ba game da wannan sabuwar alaka da ake kokarin kullawa a tsakanin Jonathan da Kwankwaso, yau shekaru hudu kenan cif cif da Kwankwaso yayi gugar zana ga Jonathan da mabiyansa na jihar Kano.
Gwamnati ta sanya ido sosai kan kalamai zafafa dake fitowa daga bakin Kayode, wadanda kan tunzura mutane su maida gwamnati kamar bata da iko ko gaskiya. A baya dai manyan abokai da 'yanuwa sun ta kai ziyara gidan ministan na Abuja
A jawabinsa, Atiku ya bayyana bacin ransa da yadda jam’iyyar APC ta gaza cika alkawarin da ta daukar ma yan Najeriya, musamman matsalar rashin aikin yi, tabarbarewar tattalin arziki tare da matsalar tsaro, inji rahoton majiyar NAI
Haka zalika Alkalin ta kwace kimanin kudi naira milyan dari da casa’in (N190,828,978.15) daga hannun wani tsohon Daraktan kudi na hukumar Sojin sama, Olugbenga Gbadebo, da wasu kudi naira milyan 101 daga wani kamfanin Amosu ta mik
Lamido ya bayyana haka ne a shafinsa na kafar sadarwar zamani, Facebook, inda yace tsohon mashawarcin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan akan al’amuran tsaro, Sambo Dasuki ya baiwa Buhari motoci masu sulke guda biyu bayan da B
Jiya mu ka ji labari cewa tsohon Shugaban Kasar nan watau Dr. Goodluck Ebele yace sai da ya kirkiri ayyuka sama da 1000 kuma ya kammala a lokacin sa. Kafin nan dai Goodluck ya roki Gwamnatin Shugaba Buhari ayi zaben kwarai a Ekiti
Jawabin Goodluck Jonathan na kwanan nan ya bar baya da kura na Garin Ado-Ekiti wanda shi ne babban Birnin Jihar Ekiti a karshen makon nan. Jonathan ya yabawa Gwamnan Jihar mai shirin barin gado ne kan wasu ayyukan da yayi.
Manyan ‘Yan adawa a Najeriya za su kutsa Garin Bayelsa inda ake bikin kaddamar da littafin tsohon Shugaban Kasa Jonathan. Timi Frank wanda shi ne Mataimakin Sakataren yada labarai na Jam’iyyar APC ya yabawa Jonathan.
Goodluck Jonathan
Samu kari