Goodluck Jonathan
Lamido ya bayyana haka ne a shafinsa na kafar sadarwar zamani, Facebook, inda yace tsohon mashawarcin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan akan al’amuran tsaro, Sambo Dasuki ya baiwa Buhari motoci masu sulke guda biyu bayan da B
Jiya mu ka ji labari cewa tsohon Shugaban Kasar nan watau Dr. Goodluck Ebele yace sai da ya kirkiri ayyuka sama da 1000 kuma ya kammala a lokacin sa. Kafin nan dai Goodluck ya roki Gwamnatin Shugaba Buhari ayi zaben kwarai a Ekiti
Jawabin Goodluck Jonathan na kwanan nan ya bar baya da kura na Garin Ado-Ekiti wanda shi ne babban Birnin Jihar Ekiti a karshen makon nan. Jonathan ya yabawa Gwamnan Jihar mai shirin barin gado ne kan wasu ayyukan da yayi.
Manyan ‘Yan adawa a Najeriya za su kutsa Garin Bayelsa inda ake bikin kaddamar da littafin tsohon Shugaban Kasa Jonathan. Timi Frank wanda shi ne Mataimakin Sakataren yada labarai na Jam’iyyar APC ya yabawa Jonathan.
Za ku ji cewa wani babba a APC ya soki Gwamnatin Shugaba Buhari inda har ta kai yana ba tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan hakurin cire shi daga mulki da APC tayi a 2015. Frank yace gara mulkin Jonathan da wannan.
Za ku ji cewa Tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya tuna rayuwar da su kayi da Marigayi ‘Yaradua yace ‘Yaradua mutum ne da ya san darajar damukaradiyya. Jonathan addu’a Allah ya ba ‘Yaradua Aljannah firdausi.
Za ku ji cewa Gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari ta kara sukar Gwamnatin Magajin sa tsohon Shugaban kasa Dr. Goodluck Jonathan. Farfesa Yemi Osinbajo yace Jonathan yayi sake bai gyara harkar lafiya a Najeriya ba.
Ministar kudi na lokacin PDP ta tona asirin wasu manyan Mukarraban Jonathan. Yanzu haka Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana kokarin yaki da barna. Tsohuwar Ministar kudi Okonjo-Iweala ta fede wutsiyar yaran Jonathan.
Minista lokacin tsohon Shugaban kasa Jonathan da ake zargi da saida rijiyoyin man Najeriya ya sha a gaban Kotu. Kotu ta wanke Adoke daga hannun Hukumar EFCC tace ba ta isa ta kama shi ba don yayi aikin da aka sa shi ne.
Goodluck Jonathan
Samu kari