Goodluck Jonathan
Jonathan ya gaji dalar Amurka biliyan $60 a asusun Najeriya a bankin duniya amma ya lalata shi har ya koma dalar Amurka biliyan $40 a cikin shekaru biyar. Abinda ya kara bata wa 'yan Najeriya rai shine yadda Jonathan ya gaza kara
Jiya Juma'a ne 24 ga watan Mayu, gwamnan jihar Bayelsa, Seriake Dickson, ya bai wa tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan mukamin mai bada shawara ta musamman a fannin ilimi...
Sakataren kungiyar Miyetti Allah Kautal Horre na kasa, Salah Alhassan ya ce kungiyar ta nemi gwamnatin tarayyar najeriya ta biya ta zunzurutun kudi Naira biliyan 100. Wannan na zuwa ne bayan gwamnatin tarayya ta karayata cewa kung
Shekaru 9 da suka gabata a daidai rana irin ta yau, 5 ga watan Mayun 2010, tsohon shugaban kasar Najeriya Marigayi Alhaji Umaru Musa 'Yar Adu'a, ya riga mu gidan gaskiya bayan ya sha fama da tsawaitacciyar rashin lafiya.
Najeriya tayi shugabani da dama kuma a yayin da suke jagorancin kasar akwai jaruman matansu da suka kayi gwagwarmaya tare da su kama daga kamfen, gwagwar,ayar siyasa da ruguntsumin mulkin kasar. Matan shugabanin kasan sun taka raw
Da yawa daga cikin al'ummar Najeriya sun bayyana fushin su dangane da hukuncin hukumar zabe ta kasa mai zaman wato INEC, na dage babban zaben kujerar shugaban kasa cikin abinda bai wuce sa'o'i goma gabanin gudanar sa.
Za ku ji cewa Dame Patience Jonathan ta bayyanawa Duniya yadda ta samu dukiyar ta. Patience Jonathan tayi wannan jawabi ne ta bakin Lauyoyin da ke kare ta a gaban Kotu a jiya inda ta gabatar da wasu bidiyoyi har guda 4.
A ranar Laraba, 19 ga watan Dasumba na shekarar 2018 da ta gabata, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya gabatar da kasafin kudin kasar nan na shekarar 2019 da ya kai kimanin Naira tiriliyan 8.83 a zauren majalisar dokoki ta tarayya.
Za ku ji cewa Jonathan ya karyata zargin bada cin hancin Daloli a 2015. Goodluck Jonathan ya maidawa ‘Dan takarar Mataimakin Gwamnan Legas martani mai zafi inda ya nemi Hamzat ya fadawa Duniya wadanda su ka ba shi kudin.
Goodluck Jonathan
Samu kari