Goodluck Jonathan
Gwamna Douye Diri ya ziyarci Goodluck Jonathan a gidansa, ya na neman ayi sulhu. Diri ya gana da Jonathan ne jiya Asabar daga hawa kujerar mulki.
A halin yanzu, wasu Kungiyoyin Arewa sun bukaci Buhari ya yi murabus daga kan mulki. Sun ce Buhari ya ajiye mulki tun kafin Najeriya ta zama kamar Somaliya.
A sanarwar da ta fitar a shafinta na dandalin sada zumunta (Tuwita) ranar Talata, Aisha Buhari ta bayyana cewa sun gana ne domin tattauna harkokin da suka shafi cigaban mata a fadin kasa. Uwargidan shugaban kasar ta bayyana cewa
A cikin sabon littafinta ne tsohuwar shugabar hukumar yaki da rashawa ta EFCC, Farida Waziri, tayi ikirarin cewa Jonathan ya tsigeta daga kujerata a wancan lokacin ne saboda bincikar wasu masu damfarar man fetur da take. Waziri ta
Kwanan nan aka fallasa dalilin Jonathan na tsige Farida Waziri daga EFCC. Sannan kuma an gane cewa bayan rasuwar Umaru Yar’Adua yaki da cin hanci ya zama wasan yara.
Dr. Ngozi Okonjo-Iweala ta hau kujerar da manyan Duniya su ka hau a Jami’ar Havard. Ngozi Okonjo-Iweala ta shiga cikin shugabannin wata tsangaya a Jami’ar Amurkan.
Wani Jigon PDP ya na so a canzawa Jam’iyyar ta PDP suna saboda ta samu karbuwa a 2023. Sannan ya ce tun kafin Buhari, an dade ana muzgunwa ‘Yan Kudu a Arewacin Najeriya.
Mun tabo tarihi domin tuna baya na shugabannin kasar Najeriya da su ka tashi kudin litar man fetur. An faro wannan lissafi ne daga 1966 zuwa 2016.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya musanta rahoton da aka wallafa a mujallu cewa wasu masu ruwa da tsaki sum takura shi don fitowa takara a zaben 2023. A takardar da mai magana da yawunsa, Ikechukwu Eze, ya fitar yace tsoho
Goodluck Jonathan
Samu kari