Goodluck Jonathan
Sule Lamido ya yi kaca-kaca da Manyan Jiga-jigan PDP, ya yi magana kan Jonathan, ya ce ‘yan jam’iyyar sun saba yaudara ganin cewa 80% na APC a yau daga Jam’iyyar PDP su ka fito.
Jam'iyyar APC da Oshiomhole sun yabawa Goodluck Jonathan. Jonathan shi ne Uban jam’iyyar PDP a jihar Bayelsa, amma ya na ji ya na gani jam’iyyarsa ta sha kashi a zaben da aka yin a 16 ga Watan Nuwaban 2019.
Mun amsa tambayar da ake yi na cewa shin da gaske APC ta yi amfani da Jonathan a zaben sabon Gwamnan Bayelsa. Reno Omokri ya ce Jam’iyyar PDP Jonathan ya zaba ba APC ba.
Wani Abokin Mamman Daura ya musanya tulin sharrin da ake yi masainda ya bayyana gaskiyar rade-radin karfin ikonsa a mulkin Buhari ashe cewa Minista guda rak ya taba samu.
Wasu manyan masu fada a ji a karamar hukumar Ogbia da kuma wasu na hannun damar Jonathan irinsu Cif Robert Enogha, wanda ya bar gwamnati kwanan nan kuma ya koma APC, sune suka jagoranci Lyon zuwa gidan mahaifiyar Jonathan. Dan tak
Jam’iyyar PDP ta fadi yadda APC ta ke shirin tafka magudi a zaben Bayelsa da za ayi kwanan nan. Shugaban PDP na Bayelsa, Moses Cleopas shi ne ya yi wannan jawabi jiya.
Gooduck Ebele Jonathan ya yi magana game da Shugabanni a wani taron Afrika inda yace wa’adin shekaru hudu ba zai isa Shugaba ya yi wani tasiri ba. Jonathan yace shekara hudu ya so ya yi kadan a kasashenmu.”
Shehu Sani ya ayyana yadda Najeriya ta gaza kai labari a tsare-tsaren harkar noma. Tsohon Sanatan APC ya caccaki wani Ministan Gwamnatin Buhari a gwamnatin da ta shude kan matakin da ya taba dauka.
An sa ran tsohon shugaban Najeriya, Dr Goodluck Jonathan, zai fice daga kasar nan domin halartar taron kasa-da-kasa inda zai gabatar da jawabai kan tattalin arziki da za a gudanar a kasar Mozambique.
Goodluck Jonathan
Samu kari