Goodluck Jonathan
Yau Kotu za ta yankewa tsohon Kakakin PDP hukunci game da zargin cin kudin makamai. An jima kadan kotu za ta bayyana mai gaskiya tsakanin EFCC da Olisah Metuh.
Rikicin APC ta kara cabewa inda Gwamnan Edo ya sake dura kan Adams Oshiomhole. Gwamna Obaseki ya caccaki Oshiomhole ne yayin da ya gana da Jonathan.
Dazu mu ka ji cewa tsohon shugaban kasa Ibrahim Badamasi Babangida ya fito ya yi magana game da rayuwar gwaurataka bayan rasuwar Mai dakinsa.
Gwamna Douye Diri ya ziyarci Goodluck Jonathan a gidansa, ya na neman ayi sulhu. Diri ya gana da Jonathan ne jiya Asabar daga hawa kujerar mulki.
A halin yanzu, wasu Kungiyoyin Arewa sun bukaci Buhari ya yi murabus daga kan mulki. Sun ce Buhari ya ajiye mulki tun kafin Najeriya ta zama kamar Somaliya.
A sanarwar da ta fitar a shafinta na dandalin sada zumunta (Tuwita) ranar Talata, Aisha Buhari ta bayyana cewa sun gana ne domin tattauna harkokin da suka shafi cigaban mata a fadin kasa. Uwargidan shugaban kasar ta bayyana cewa
A cikin sabon littafinta ne tsohuwar shugabar hukumar yaki da rashawa ta EFCC, Farida Waziri, tayi ikirarin cewa Jonathan ya tsigeta daga kujerata a wancan lokacin ne saboda bincikar wasu masu damfarar man fetur da take. Waziri ta
Kwanan nan aka fallasa dalilin Jonathan na tsige Farida Waziri daga EFCC. Sannan kuma an gane cewa bayan rasuwar Umaru Yar’Adua yaki da cin hanci ya zama wasan yara.
Dr. Ngozi Okonjo-Iweala ta hau kujerar da manyan Duniya su ka hau a Jami’ar Havard. Ngozi Okonjo-Iweala ta shiga cikin shugabannin wata tsangaya a Jami’ar Amurkan.
Goodluck Jonathan
Samu kari