Goodluck Jonathan
A wancan lokacin, gwamnonin sun ziyarce shi ne domin yi masa godiya a kan goyon bayan da ya bawa dan takarar jam'iyyar APC, David Lyon, har ta kai ga ya samu na
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika sakon taya murna da jinjina ga tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan yayinda zai cika shekaru 63 a ranar 20 ga wata.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan, ya ce gara shugaba ya rasa mulki da ya rasa mutuncinsa. Ya ce a hakan ya ginu kuma yake kiran wasu suyi koyi.
Femi Adesina ya bada labarin abubuwan da tsofaffin Shugabanni su ka fadawa shugaba Buhari kwanaki a taro: Jonathan, Babangida, da Obasajo sun halarci taron.
Ngozi Okonjo-Iweala ta samu goyon bayan mafi yawan kasashe a takarar WTO amma Amurka ta na mata adawa. Najeriya ta ce sai inda karfinta ya kare a wannan zaben.
Dr. Ngozi Okonjo-Iweala ta maida martani bayan Amurka ta ki bata goyon baya a WTO. Ngozi Okonjo-Iweala mai takardar zama ‘yar kasar da ta yi karatun jami'a.
A ranar Larabar nan ne Kotu ta ki bada damar cafko tsohuwar Minista Alison-Madueke daga Ingila. Alkali ta bukaci ganin hujjar kama Alison-Madueke kafin nan.
Mun kawo tarihin Madam Dame Patience Jonathan yayin da ta cika shekara 63. Za ku ji wasu abubuwa da ba ka sani ba da game da Mai dakin tsohon Shugaban kasar.
A jiya ne Ngozi Okonjo-Iweala ta kai matakin karshe a zaben WTO. Ngozi Okonjo-Iweala za ta gwabza da Ministar kasar Koriya, Yoo Myung Hee nan da wasu kwanaki.
Goodluck Jonathan
Samu kari