Jihar Gombe
Hadimin shugaban APC, Oliver Okpala ya yi magana kan harin da wasu 'yan jam'iyyar suka kai wa Abdullahi Umar Ganduje a jihar Gombe kan Sanata Kashim Shettima.
Fadar shugaban kasa da APC sun yi magana kan rikicin APC da aka yi a Gombe kan rade radin ajiye Kashim Shettima a 2027. Wasu 'yan APC sun ce za su koma PDP
A yau Lahadi aka gudanar da taron masu ruwa da tsaki na APC a Gombe inda aka samu zaman dar-dar sakamakon rashin jituwa tsakanin jiga-jigan jam’iyyar.
Taron shugabanni da masu ruwa da tsaki na APC a Arewa maso Gabas a Gombe ya rikide, bayan kan goyon bayan zaben Bola Tinubu da Kashim Shettima a 2027.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya ya bayyana cikakken goyon bayansa ga shugaban kasa Tinubu a zaben 2027, yana mai cewa za su tsaya masa tsayin daka.
Hukumar ƴan sanda reshen jihar Gombe ta tabbatar da rasuwar mutane biyar sakamakon raɗaɗin wutar lantarki da aka kawo mai karfi da safiyar yau Asabar.
Rundunar 'yan sandan Gombe ta tabbatar da samun gobara a sanadiyyar wutar lantarki a jihar Gombe. Wutar ta kama cikin dare ana barci, mutum 5 sun mutu.
NiMet ta yi hasashen za a samu ruwan sama mai hade da tsawa a Najeriya a ranar Juma'a. A Arewacin kasar, ana sa ran Kano, Kaduna da jihohi 14 za su samu ruwa.
Bayan kisan wani mutum da ake zargin yan kalare sun yi a Gombe, 'yan sanda sun haramta daukar muggan makamai yayin bukukuwa da taruka don dakile ayyukan 'yan daba.
Jihar Gombe
Samu kari