Tsadar Mai
A wannan labarin za ku ji cewa mazauna jihar sun ce yanzu ba sa iya cin abinci sau uku a rana, wannan ya biyo bayan hauhawar farashin kayan abinci da ake samu.
A wannan labarin, za ku ji cewa kungiyar lauyoyi mata musulmi sun ce matsalar rashin tsaro da tabarbarewar tattalin arziki ya fi shafar mata, an nemi daukin Tinubu.
Ewi na Ado-Ekiti, Oba Rufus Adejugbe ya haramta kungiyoyin 'yan kasuwa da ke tsauwalawa mutane kan tsadar kaya tare da kayyade farashin kayan abinci.
Wani matashin mai suna Maleek Anas ya wallafa a shafin X cewa ya sayi buhunan siminti guda biyu kan kudi N6,000 kowane daya daga kamfanin Dahiru Mangal.
Yayin da ake cikin wani irin mayuwacin hali a Najeriya, an gudanar da addu'o'i da karatuttukan Alkur'ani mai girma domin neman mafita a jihar Kano.
Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Rijiyar Lemo ya gargadi 'yan kasuwa da masu hali su ji tsoron Allah wurin tausayawa talakawa saboda neman albarka.
Fitaccen dan kasuwa, Tony Elumelu ya ce tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da marigayi Abba Kyari su suka hana shi samun damar mallakar rijiyoyin mai.
Yan kasuwa sun tsawwala farashin kayan masarufi tun bayan rage lokacin takaita zirga-zirga a jihar Kano inda farashin shinkafa, fulawa da sukari su ka tashi.
Jama'a sun shiga dimuwa bayan wuta ta tashi a gidan man Mobil da ke jihar Legas a safiyar ranar Alhamis, inda hukumar kashe gobara su ka mai dauki
Tsadar Mai
Samu kari