Tsadar Mai
Matasa a jihar Legas sun nemi sauran takwarorinsu a kasar nan da su daina mararin fita zanga-zangar gama gari da aka shirya gudanarwa a ranar 1-10 Agusta, 2024.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya katsr hutun da majalisar ta tafi a makon jiya, ya haɗa zaman gaggawa kan muhimmin batu na ƙasa.
Matasan Najeriya sun fara nuna goyon bayansu ga Dangote a kafar sada zumunta ta Twitter tun bayan da aka bayyana fara rikici tsakanin Dangote da wasu jami'ai.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya fitar da wata sanarwa inda ya bayyana karancin mai a halin yanzu yayin da gidajen mai suka daidaita farashin man.
Mai kamfanin BUA ya ce yanzu kam an samu saukin dala, don haka zai sauke farashin kayan kamfaninsa, musamman ma dai siminti da ya haura Naira 10000.
Tsohon daraktan hukumar DSS, Mike Ejiofor ya yi martani kan zanga-zanga a lokacin mulkin Goodluck Jonathan da kuma wanda za a yi yanzu kan halin kunci.
Gwamnatin jihar Kano ta kira ganawa domin gano dalilin tsadar burodi a fadin jihar bayan hukumar korafe korafe ta karbi kukan jama'ar gari kan tsadar.
Kungiyar gwamnonin APC ta ce babu dalilin yin zanga-zanga a dai-dai wannan lokaci inda ta ce ba ta san musabbabin hakan ba tare da kiran a zauna a teburin sulhu.
Gwamnatin Legas ta bayyana fargabar masu zanga-zanga za su iya jawo tashe-tashen hankula da zai salwantar da rayuka da dukiyoyin mazauna cikinta.
Tsadar Mai
Samu kari