Labaran kasashen waje
Kasashen Burkina Faso da Mali masu ƙawance da Jamhuriyar Nijar sun aike da jiragen yaƙinsu zuwa Nijar domin taimaka wa ƙasar kan barazanar yaƙi da ECOWAS ke yi.
Shugaban ƙasar Rasha Vladimir Putin ya tofa albarkacin bakinsa kan juyin mulkin jamhuriyar Nijar. Ya bukaci a bi matakai na diflomasiyya wajen warware rikicin.
Babban malamin addinin Kirista ya bayyana cewa, akwai hannun Turawa wajen tabbatar da ana kokarin kawo tsaiko da matsala a jamhuriyar Nijar da aka juya mulki.
A jerin da muka tattaro muku jami'o'i ne guda 10 da za ku iya karatu kyauta a kasar Amurka. Mun tattaro muku abin da ya kamata ku sani game da wadannan jamai.
Sojojin da suka hamɓarar da gwamnatin Shugaba Mohamed Bazoum za su tuhumi tsohon shugaban ƙasar a gaban kotu bisa zargin cin amanar ƙasa da ake yi a kansa.
Malaman addinin Musulunci a Najeriya sun samu nasarar tattaunawa da sojojin juyin mulki a Janhuriyar Nijar yayin da ake tsaka da rikici tsakaninsu da ECOWAS.
Shugaban juyin mulkin jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani, ya amince zai hau tattauna da ƙungiyar raya tattalin ƙasashen Afirika ta yamma (ECOWAS).
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, ya ba iwa kungiyar ECOWAS shawarwari kan yadda za a shawo kan rikicin da ke faruwa a Jamhuriyar Nijar.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, akwai batu a kasa yayin da majalisar ECOWAS ta dare gida biyu kan abin da ya kamata a yiwa sojojin Nijar a halin yanzu.
Labaran kasashen waje
Samu kari