Fittaciyar Jarumar Kannywood
Safiyya Yusuf, jarumar Kannywood wacce ta yi fice saboda rawar da ta taka a cikin sanannen shirin talabijin mai suna ‘Kwana Casa’in’ da ake nuna wa kowanne mako
Shahararren mawaki, Dauda Kahutu Rarara ya rabawa wasu daga cikin jaruman Kannywood sabbin motoci kyauta. Wadanda ya baiwa sabbin motocin sune Jamila da Asase.
Tsohuwar jarumar kannywood Rashida Mai Sa'a ta nuna rashin jin dadinta a kan yadda yan matan Kannywood ke yawan nuna ma duniya cewa sun je shakatawa Dubai.
Fitacciyar jarumar fina-finai na Kannywood Rahama Sadau na da ja game da batun dena yin fim idan ta yi aure, inda ta nuna alamun ba dole bane ta dena fim idan t
Mun kawo maku wasu mata a Najeriya da su ka fi kowa tashe a shekarar 2020. Irinsu Hanan Buhari da Mahaifiyarta, Maryam Booth, da Maryam Sanda sun samu shiga.
Lawal Muhammad Gusau, mai rajin kare hakkin dan Adam mazaunin garin Abuja, ya zargi jaruma Nafisa Abdullahi da fasa kwabrin miyagun kwayoyi da safarar yara.
Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood, Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da Gabon ta yi wa wani dattijo da ya nuna yana kaunarta kyautar kudi naira dubu dari biyu.
Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood, Maryam Booth, ta tabbata a gwarzuwar jarumar Africa Movie Academy Awards. Maryan Booth ta samu nasarar ne sakamakon.
Fitacciyar jarumar masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Rahama Sadau ce mutum ta hudu da ta fi tashe a intanet a shekarar 2020 a kasar Najeriya.
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari