Yaki da ta'addanci a Najeriya
Bishop Matthew Hassan Kukah ya ce Najeriya ba za ta kawo ƙarshen ta’addanci da karfin bindiga kaɗai ba, yana mai jaddada bukatar amfani da sulhu da adalci.
Tsohon Shugaban Kasa, Dr. Goodluck Ebele Jonathan ya bayyana cewa matsalar Boko Haram na da rikitarwa fiye da yadda galibin 'yan Najeriya ke tunani.
Sojojin 6 Brigade sun dakile harin ‘yan ta’adda a Taraba, sun halaka biyu tare da kwace makamai, yayin da rundunar ke ci gaba da Operation Lafiya Na Kowa.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum daya bisa zargin harbe wani dan bindigan da ya tuba. Wasu mutane biyu ne suka harbe shi suna tafiya a babur.
Wasu miyagun 'yan ta'addan kungiyar Boko Haram, sun kai hare-haren ta'addanci a jihar Borno. 'Yan ta'addan sun hallaka mutum daya tare da kona fadar basarake.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta fitar da abubuwan da ta kama a watan Satumban 2025. An kama mutane da dama da bindigogi, miyagun kwayoyi da sauransu.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa ya zama wajibi gwamnonin Arewa au hade wuri guda su rika magana da murya daya kam matsalar tsaro.
A labarin nan, za a ji cewa dattawan Arewa a inuwar Northern Elders Forum sun fara gudanar da taron kwanaki biyu domin tsamo yankin daga matsaloli.
Tsohon hadimin shugaban kasa a Najeriya, Reno Omokri ya karyata zargin wani mai gabatar da shirye-shirye na Amurka, Bill Maher cewa ana kashe Kiristoci a Najeriya.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari