Yaki da ta'addanci a Najeriya
Mai taimakawa shugaban kasa game da harkokin tsaro ya ce Najeriya na samun tallafi daga Amurka, Faransa, Birtaniya da wasu kasashe a yaki da ta'addanci.
A labarin nan, za a ji cewa ana hasashen Janar Christopher Musa mai ritaya zai maye gurbin Mohammed Badaru Abubakar bayan ya samu ganawa da Shugaba Bola Tinubu.
Tsohon babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Lucky Irabor ya bayyana cewa wasu yan siyasa na amfani da matsalar tsaro wajen cimma muradunsu na mulki.
Ministan tsaro a Najeriya, Mohammed Badaru Abubakar ya yi murabus daga mukaminsa bisa dalilan lafiya, kuma Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da hakan.
Wata dabar 'yan bindiga sun kakaba wa kauyuka kimanin 12 haraji miliyoyin Naira a yankin kagamar hukumar Sabo a jihar Sakkwato, sun yi barazanar kashe mutane.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ta fimaida hankali wajen samar da tsaro da walwalar 'yan Najeriya, ya fadi matakan da ya dauka.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa nan gaba kadan za a bayyana sunayen masu daukar nauyin ta'addanci a Najeriya. Daniel Bwala ne ya fadi haka a Abuja.
Gwamnatin Kano ta yi magana bayan korafi game da sake bullar 'yan acaba a jihar bayan hana su. Masu korafi sun nemi hana acaba saboda bullar rashin tsaro a Kano.
A labarin nan, za a ji cewa daraktan hukumar bincike da cigaban aararin samaniya ta Kasa (NASRDA), Dr. Mathew Adepoju, ya ce 'yan ta'adda sun canza dabara.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari