Yaki da ta'addanci a Najeriya
’Yan sanda sun hana ‘yan bindiga kai hari a dajin Byazhin, da ke birnin tarayya Abuja, sun kwato bindigar AK-47 da alburusai 30, sun kuma kara tsaurara tsaro a FCT.
A labarin nan, za a ji cewa an yi ba ta kashi a tsakanin sojojin Najeriya da miyagun 'yan bindiga jim kadan bayan an kammala yarjejeniyar zaman lafiya a Katsina.
Malumfashi, Funtua da Bakori sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya da ‘yan bindiga domin kawo ƙarshen hare-hare da sace-sace a Katsina.
Tsohon hafsan tsari a Najeriya, Janar Lucky Irabor ya ce aƙalla sojoji 2,700 ne suka mutu cikin shekaru 12 na yaƙin da Najeriya ke yi da yan ta'addan Boko Haram.
Mayakan kungiyar ta'addanci ta ISPWA sun kai hari wani sasanin rundunar sojin Najeriya a Borno da sanyin safiyar ranar Juma'a,ana fargabar rasa rayuka.
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi kira ga gwamnatin Najeriya ta saki jagoran kungiyar yan aware ta IPOB, Nnamdi Kanu.
UNICEF ta ce Najeriya ta yi asarar dala biliyan 10 saboda rikicin Boko Haram, yayin da aka ƙaddamar da shirin dawo da yara cikin al’umma a Borno.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN ta karyata zargin cewa ana kisan Kiristoci, tana cewa hare-haren ‘yan ta’adda bai shafi addini ba kwata-kwata.
Mazauna Banki a Borno sun bayyana yadda Baturen 'yan sandan yankin ya tattara kawunan jama'a da 'yan sanda a lokacin da mayakan Boko Haram su ka kai hari.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari