Femi Gbajabiamila
Buhari ya na neman cin wani danyen bashi daga kasar waje bayan ya gabatar da bukatar karbo bashin kudi na Dala biliyan $22.8 a Majalisa jiya, wanda za a biya daga baya.
Mambobin majalisar wakilai a ranar Talata, 4 ga watan Fabrairu sun yi watsi da wata bukata na kwaso yan Najeriya da ake zargin sun shiga halin matsi a kasar China biyo bayan barkewar cutar Coronavirus.
‘Yan Majalisar Najeriya su na neman hukunta wasu Ma’aikatu da hukumomin Gwamnatin Tarayya a dalilin kin amsa gayyatar da aka yi masu domin gudanar da bincike.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya kebe tare da shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmed Lawan, da takwaransa na majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila. Har lokacin wallafa wannan rahoto suna cikin ganawar sirri a fadar shugaban
Ashe karin VAT ba zai wani taba Talakan Najeriya ba inji Sanatocin kasar. Karin harajin VAT na 2.5% bai shafi kayan da mafi yawan ‘Yan Najeriya su ke saye ba.
Hon. Abdulmumin Jibrin ya fara shirin tattaro kayan yaki domin shirya zabe mai zuwa. Amma ya ce ba zai je kotu ba bayan ya sha kashi a zaben Kano.
Majalisa ta ce ba za ta binciki wani babban abun da ya faru lokacin Saraki ba. Sanata Akwashiki ya ce a Majalisa, babu ruwansu da duk abin da aka yi a 2018.
Shugaban Majalisar Dattawa watau Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya yarda akwai matsalar tsaro. Ahmad Lawan da Osinbajo sun koka da halin da ake ciki a Najeriya.
A jiya ne aka ji cewa Jam’iyyar PDP ta sha kashi a zaben da aka yi a Jihar Imo. ‘Yar takarar APC ta lashe kujerar Majalisar Tarayya a zaben Imo da kuri’u fiye da 23, 000.
Femi Gbajabiamila
Samu kari