Femi Gbajabiamila
‘Yan Majalisar Najeriya su na neman hukunta wasu Ma’aikatu da hukumomin Gwamnatin Tarayya a dalilin kin amsa gayyatar da aka yi masu domin gudanar da bincike.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya kebe tare da shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmed Lawan, da takwaransa na majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila. Har lokacin wallafa wannan rahoto suna cikin ganawar sirri a fadar shugaban
Ashe karin VAT ba zai wani taba Talakan Najeriya ba inji Sanatocin kasar. Karin harajin VAT na 2.5% bai shafi kayan da mafi yawan ‘Yan Najeriya su ke saye ba.
Hon. Abdulmumin Jibrin ya fara shirin tattaro kayan yaki domin shirya zabe mai zuwa. Amma ya ce ba zai je kotu ba bayan ya sha kashi a zaben Kano.
Majalisa ta ce ba za ta binciki wani babban abun da ya faru lokacin Saraki ba. Sanata Akwashiki ya ce a Majalisa, babu ruwansu da duk abin da aka yi a 2018.
Shugaban Majalisar Dattawa watau Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya yarda akwai matsalar tsaro. Ahmad Lawan da Osinbajo sun koka da halin da ake ciki a Najeriya.
A jiya ne aka ji cewa Jam’iyyar PDP ta sha kashi a zaben da aka yi a Jihar Imo. ‘Yar takarar APC ta lashe kujerar Majalisar Tarayya a zaben Imo da kuri’u fiye da 23, 000.
Jam’iyyar PDP ta na so ‘Yan Majalisa su taso mata keyar Buhari kwanan nan. PDP ta ce ‘Yan Majalisa su gayyato Buhari ya yi bayani kan kashe-kashen da ake yi a Najeriya.
A wannan shekara da aka shiga, mun kawo maku wasu jerin muhimman abubuwa 10 da su kasance a gaban Ahmad Lawan da Femi Gbajabiamila a Majalisar Najeriya.
Femi Gbajabiamila
Samu kari