Femi Gbajabiamila
Majalisa ta bukaci a daina biyan kudin wuta a Najeriya saboda COVID-19. Rt. Hon. Femi Gbajabiamila ya ce ya kamata wutar lantarki ta daina kiftawa a lokacin nan
A Najeriya Gwamnatin Tarayya ta roki Majalisa damar amincewa da bude asusun agajin COVID-19. Ministar kudi ta na neman tatso N500bn na yaki da cutar a kasar.
Gwamnatin shugaba Buhari za ta zaftare fiye da Biliyan 25 daga cikin kudin ‘Yan Majalisar. Watakila a hakura da gyaran Majalisan da zai ci Naira Biliyan 37.
‘Yan Majalisa su na tantamar bada albashin Watan Maris a matsayin gudumuwar Coronavirus. Bayan jama’a sun bukaci ‘Yan Majalisa su yi irin kokarin Ministoci.
Ahmad Lawan ya ce Coronavirus ta Majalisa ta tafi hutu Cutar COVID-19 ta sa an garkame Majalisa amma ‘Yan Majalisa za su makale a Abuja gudun wani aiki ya taso.
Majalisa ta ce za ta yi bincike game da ingancin wasikar Abba Kyari da ke yawo a tsakiyar annobar coronavirus. Wasikar da Abba Kyari ya rubutawa ‘Yan Majalisa.
Mun ji cewa ataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ovie Omo-Agege, ya bayyana cewa adadin wadanda ke cikin talauci a Najeriya sun kai rabin ‘Yan kasar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da Injiniya Ahmed Kadi Amshi a matsayin shugaba hukumar da ke kula da majalisar dokokin tarayya, sannan ya kuma kaddamar da wasu 11 a matsayin mambobin hukumar.
Mun ji cewa ana shirin kawo dokar da za ta hana a binciki Shugabannin Majalisar Tarayya. Wani ‘Dan majalisar APC ya ce shugabannin Majalisa su na bukatar kariya kamar Gwamnoni da Shugaban kasa.
Femi Gbajabiamila
Samu kari