Femi Gbajabiamila
Majalisar dattawa ta fadi dalilin da ya sa Boko Haram ta ke galaba a kan Najeriya. Ahmad Lawan yavce siyasa ce ta sa aka gaza kawo karshen matsalar rashin tsaro
‘Dan Majalisar Najeriya ya yi barazanar murabus saboda rashin tsaro. Vivtor Mela ya ce zaii ajiye kujerar Majalisa nan da wata 2 idan aka cigaba da kashe Jama'a
Hon. Gudaji Kazaure ya yi magana game da Coronavirus, ya soki Gwamnatin kasa, ya ce a maida hankali wajen maganin kashe-kashe kamar yadda aka damu da COVID-19.
A jiya Alkalin Kotun Abuja ya ki sakin wani ‘Dan Majalisa da ake tuhuma da badakalar satifiket. A karshe Alkali ya bada belin ‘Dan Majalisar na Kwara a kan N5m
Majalisar Najeriya ta na so a dawo da Sojojin da su ka yi ritaya bakin aiki. ‘Yan Majalisa su na ganin kasar nan ba ta da isassun sojojin da za su yaki ta'adda.
Daga 1999 da aka dawo farar hula a Najeriya zuwa yanzu, mun tattaro maku rahoton adadin kudin da Majalisa, tsofaffin Shugabanni da Jihohin Neja-Delta su ka ci.
A lokacin da ake zargin kwamitin rikon kwaryar NDDC da da cin kudi, an gano ‘Yan Majalisa sun tafka badakalar kwangilolin bogi a kasafin kudin shekarar 2019.
A cikin tsakar makon nan ne Shehu Sani ya bayyana kasar da ‘Yan Majalisar Tarayya su ke sato dokoki. Sani ya ce ‘yan Majalisa kan dauko dokoki daga Singafo.
‘Yan Majalisa su na neman Najeriya da karbe kamfanin wutar lantarki. Ahmad Lawan ya ce a soke yarjejeniyar saida kamfanonin lantarki da aka yi a gwamnatin baya.
Femi Gbajabiamila
Samu kari