Femi Gbajabiamila
Jam’iyyar adawa ta PDP ta na neman yi wa Hon. Yakubu Dogara kiranye daga Majalisa. PDP ta yi kaca-kaca da Dogara ne bayan ya sauya-sheka a karo na 3 kwanan nan.
Mun ji labari cewa an gano wani boyayyen yarjejeniya da Gwamnatin tarayya ta jefa Najeriya da kasar Sin. ‘Yan Majalisan kasar sun binciko maganar damkawa Sinawa
Sanatoci sun aikawa Fashola, Ahmed da AGF takarda, su kuma ‘Yan Majalisa sun gayyaci Amaechi, Pantami da wasu domin amsa tambayoyi a kan kudi da za a aro a Sin.
‘Yan Majalisar kasa za su binciki wasu kudi da CBN ta bada bashi da ake yi. Majalisar Wakilai za ta binciki sashen kudi na CBN ne a game da bashin COVID-19.
Mun sam labarin adadin sabon bashin da Gwamnatin shugaba Buhari za ta ci a 2021. Da alamu gwamnatin Tarayyar ta na sa ran cin bashin N4.3tr a shekarar badi.
Wasu manyan Yarbawa da ‘Yan siyasa sun fara rokon Ahmad Lawan ya fito takarar Shugaban kasan Najeriya, 2023ce shekarar da za a sake gudanar da zabe a kasa.
‘Yan Majalisa sun fadi dalilin da ya sa shugaba Buhari ba zai kammala titin Abuja zuwa Kaduna a mulkinsa ba wanda kamfanin Julius Berger na kasar Jamus ta ke yi
Wasu Sanatocin Najeriya sun ci mutuncin ‘Jakadan’ da Shugaba Buhari ya tura masu. Yamah Musa ya samu cikas da aka tambaye sa game da gudumuwarsa a Jam'iyya.
Jami’an tsaro sun cika Majalisa bayan an yi wa Ma’aikata ritayar dole. An yi wannan ne domin tsoron fitina daga wasu magoya bayan Mohammed Ataba Sani- Omolori.
Femi Gbajabiamila
Samu kari